Da safiyar wannan rana ta Litinin ne INEC ta ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Jihar Kano. Jami’in da ke kula da zaben gwamna a...
Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa ta ce, jami’anta sun kama mutane huɗu bisa zargin su da sayen ƙuri’a yayin zabe a jihohin...
Shugaban majalisar dokokin jihar Yobe Ahmed Lawan Mirwa na jam’iyyar APC mai mulki ya rasa kujerarsa a zaben gwamna da na ‘yan majalisar dokokin jihar da...
Gwamna ya ja hankali al’umma da su kwantar da hankali su su kuma gusar da zabe cikin kwanciyar hankali.
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya umarci masu unguwanni da hakimai da har ma da dagatai da su kara sanya ido wajen shige...
Ma’aikatan wucin gadi na hukumar zabe ta INEC da suka yi aikin zaben shugaban kasa da yan majalisar tarayya a karamar hukumar Nassarawa da ke jihar...
Rundundar ‘yan sandan jihar Kano, ta sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a da ababen hawa daga karfe 12:00 na daren yau juma’a 17 ga watan Maris. Hakan...
Hukumar yaki da cin hanci da rashwa ta EFCC ta ce, ta tura jami’anta 200 zuwa jihohin Kano da Jigawa da Katsina domin yaki da masu...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatir ta Dan Dabino da ke yankin karamar hukumar Bagwai....