Rundunar yan sandan jihar Kano, a bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankalinsu tare da fita domin kada kuri’ar a zaben gwamna ba tare da...
Hukumar yaƙi da fataucin bil-Adama ta Najeriya NAPTIP ta ce, ta ceto wasu yan mata 11 da aka yi yunkurin safararsu daga kasarta zuwa kasar Libya....
Wani kwararren likitan dabbobi a jihar Kano Dakta Abdullahi Abubakar Gaya ya bukaci al’umma da su rinka kula da lafiyar dabbobin su domin gujewa yaduwar cututtuka...
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin tallafa wa wadanda iftila’in gobara a kasuwannin Singa da Kurmi domin rage musu radadi. Gwamnan Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ne...
Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, ta yi barazanar tafiya yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, sakamakon karancin kudi da tsadar man fetur da suka addabi mutane...
Hukumar INEC ta ce, ta gyara dukkan matsalolin da ta fuskanta a yayin zaben shugaban Kasa da na yan majalisun tarayya, gabanin zaben gwamnoni da za...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, CNOL, JP, ya jajanta wa yan kasuwar Singa da ke cikin birnin Kano bisa iftila’in gobara da...
Mawakin nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi martani ga masu sukarsa da cewa shi ba ɗan Kano ba ne. A hirarsa da Freedom Radio ya bayyana...
Kungiyar gamayyar fararen hula da ke sanya ido kan harkokin zabe da inganta dimukradiyya a Nijeriya watau Transition monitoring Group TMG, ta ce, akwai fargabar samun...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Nijeriya NBC, ta ce za ta rufe duk wata tasha da ta karya dokar hukumar. Mai magana da yawun...