Jama’iyar APC, ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamnan Kano da aka gudanar ranar 18 ga wannan watan da muke...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, kuma shugaban majalisar kolin harkokin addinin musulunci ta Najeriya, ya umarci al’ummar musulmi da su fara duban jinjirin...
Hukumar zabe ta Nijeriya INEC ta ayyana Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Zamfara, bayan da ya kayar da...
An haifi Abba Kabir Yusuf, a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1963 a karamar hukumar Gaya ta jihar Kano. Abba Kabir Yusuf ya halarci makarantar...
Da safiyar wannan rana ta Litinin ne INEC ta ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Jihar Kano. Jami’in da ke kula da zaben gwamna a...
Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa ta ce, jami’anta sun kama mutane huɗu bisa zargin su da sayen ƙuri’a yayin zabe a jihohin...
Shugaban majalisar dokokin jihar Yobe Ahmed Lawan Mirwa na jam’iyyar APC mai mulki ya rasa kujerarsa a zaben gwamna da na ‘yan majalisar dokokin jihar da...
Gwamna ya ja hankali al’umma da su kwantar da hankali su su kuma gusar da zabe cikin kwanciyar hankali.
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya umarci masu unguwanni da hakimai da har ma da dagatai da su kara sanya ido wajen shige...