Wasu ma’aikatan wucin-gadi na Hukumar zabe Mai zaman kanta ta Nijeriya INEC a Jihar Neja, sun yi barazanar kaurace wa yin aikin hukumar a zaben gwamna...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Gyadi-gyadi ta bada belin Alhassan Ado Doguwa. Kotun ta bada belin Doguwa ne karkashin jagorancin mai shari’a Muhammad Yunusa...
Gobarar da ba a gano musabbabinta ba, ta tashi da misalin ƙarfe 11 na safiyar Lahadi. An rasa dukiya mai yawa tare da jikkatar mutane, da...
Shugaban hukumar zaɓe ta Nijeriya INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya tabbatar da cewa za a yi amfani da na’urar BVAS a zaɓen gwamnoni da na ‘yan...
Hukumar kashe gobar ta jihar Kano, ta ce ta samu nasarar tseratar da rayuka 46 tare da dukiya ta fiye da Naira miliyan 95, bayan da...
Kotun ƙolin ƙasar nan ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin har zuwa 31 ga watan Disamban 2023. Yayin yanke...
Fitaccen mai amfani da kafar sadarwar zamani, kuma mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum a nan Jihar Kano Aliyu Dahiru Aliyu, ya ce ya...
A yau ne kotun kolin Nigeriya ta ke ci gaba da zaman sauraron ƙarar da wasu gwamnonin jihohi suka shigar da gwamnatin tarayya kan buƙatar ƙara...
Yayin da ‘yan takarar jam’iyyun hammaya a Nijeriya ke cewa zasu kai jam’iyar PDP kara kotu, biyo bayan zarginsu da magudin zabe, shi kuwa dan takarar...
‘Daya daga cikin ‘dan takarar kujerar shugaban kasar Nijeriya na babbar jamiyyar hamayya ta PDP Atiku Abubakar ya ce zai kalubalanci babban zaben da aka gudanar...