Manoman Albasa a jihar Kano na ci gaba da koka wa bisa yadda suka tafka asarar Miliyoyin Naira bayan da aka sayar musu iri maras inganci...
Kungiyar Gwamnonin Najeriya, ta buƙaci jagororin jihar Plateau da su haɗa kan al’ummar jihar domin dakatar da kashe-kashen mutane da ake yawan samu. Shugaban ƙungiyar kuma...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta cigaba da tallafawa daurarrun da ke zaune a gidajen gyaran halin musamman basu ilimi mai nagarta dan bunkasa rayuwarsu....
Hukumar Tsaro ta Civil Defence NSCDC shiyyar jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta baza jami’anta su 950 a fadin jihar a kokarin ta na tabbatar da...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, za ta kashe Ɓeraye a karamar hukumar Garun Malam domin dakile yaduwar cutar zazzaɓin Lassa. Kwamishinan Lafiya na jihar Dakta Abubakar...
Bayan ta doke ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid, Arsenal za ta kara da ƙungiyar Paris St Germain gida da waje a zagayen daf da karshe...
Hukumar gudanarwar kasuwar sabon gari, ta ce za ta hada kai da hukumomin kashe gobara wajen wayar da kan yan kasuwa yadda za su magance tashin...
Mazauna unguwanni Kofar Na’isa da Lokon Makera a Kano, sun koka da cewa rashin wadatacciyar wutar Lantarki ya jefa su cikin damuwa sakamakon yadda ɓata gari...
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya rantsar da kwamatin da zai tsara yadda za a gudanar da kidayar jama’a. Shugaban, wanda shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi...
Zauren Hadin Kan Malamai da Kungiyoyin Musulmi na jihar Kano, ya yi Allah-wadai da hukuncin ganganci da Kotun Kungiyar habbaka tattalin arzikin kasashen Africa ta Yamma...