Kwamishinan kasafin kuɗi na jihar Kano Alhaji Nura Muhammad Ɗankadai ya sauka daga muƙaminsa don takarar majalisar tarayya mai wakiltar Tudunwada da Doguwa. Mai taimakawa Gwamnan...
Babban mai taimakawa Gwamnan Kano kan ci gaban al’uma Ahmad Dauda Lawan ya ajiye muƙaminsa domin tsayawa takara a zaɓen 2023. A wata sanarwa da ya...
Gobara ta ƙone shaguna huɗu a kasuwar sansanin alhazai ta Kano wato Hajj Camp. Gobarar ta tashi ne a daren Jumu’a lokacin buɗa baki, a ɓangaren...
Cibiyar kwararrun ma’aikatan banki ta kasa ta kaddamar da harsashin ginin dakin taro a sashen koyar da aikin banki a kwalejin fasaha ta Kano polytechnic. Cibiyar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da samar da kwalejin Fasaha a garin Kabo na jihar Kano. Mai taimakawa Shugaban kan kafafen sada zumunta Malam Bashir...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Juma’a 15 da Litinin 18 ga Afrilu, 2022, domin gudanar da bukukuwan good Friday da kuma Easter Monday na bana. Wannan...