Tsohon ministan matasa da harkokin wasannin kasar Solomon Dalung ya ce yayi da ya sanin aiki da gwamnatin shugaba Buhari. Dalung ya sanar da hakan a...
Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Kano Alhaji Shehu Wada Sagagi ya nemi shugaban jam’iyyar na ƙasa Iyorchia Ayu da ya gaggauta ajiye muƙaminsa. Sagagi ya bayyana...