Mahaifiyar dan takarar sanata a Kano Abdulsalam Abdulkarim Zaura ta shaki iskar ƴanci. Shugaban karamar hukumar Ungoggo Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya tabbatar da hakan a...
Wasu ƴan bindiga sun sace mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar APC Abdussalam Abdulkarim Zaura. Al’amarin ya faru ne a daren jiya Lahadi...
Daga Aminu Dahiru Ahmad Harama tayi nisa dan zabar sabbin shuwagabannin da za su maye gurin gwamnoni da shugaban kasar dake kan karagar mulkin a shekarar...
Sama mutane 30 ne suka jikkata kawo yanzu, sakamakon fashewar wata Tukunyar Sinadaran Masana’ntu mai guba a unguwar Shekar Maiɗaki, Mundaɗu da ke Kano. Al’amarin ya...
Kotu ta yi watsi da buƙatar lauyoyin Gwamnati na a bai wa Kwamishinan shari’a na Kano damar bai wa Abduljabbar Nasir Kabara lauyan da zai ba...
Ɗan takarar mataimakin Gwamna a jam’iyyar APC Alhaji Murtala Sule Garo ya musanta rahoton cewa ya fice daga jam’iyyar APC. Murtala Garo ya shaida wa Freedom...