Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan Dare da takwaransa na Benue Hyacinth Alia, sun ce ba za su amsa gayyatar da Kwamitin karɓar ƙorafe-ƙorafe na Majalisar Wakilai...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta kama wani matashi mai shekaru 26 da take zarginsa da hallaka mahaifinsa ta hanyar sassarashi da makami. Jami’in hulda da...
Hukumar kula da harkokin yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama hade da tsawa a sassa daban-daban na kasar daga...
Hukumar kula da gidajen gyran hali da tarbiya ta Najeriya shiyyar Kano, ta musanta wani rahoto da ya bayyana cewa ana yin lalata da matasan da...
Kwamitin yaki da miyagun kwayoyi da kwacen waya na Kano, ya kona jabun kwayoyi da kudin su ya kai Naira biliyan biyu da rabi. Shugaban kwamitin...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya NAHCON, ta ce, a yau Litinin ne tawagarta ta musamman za ta isa kasar Saudiyya domin fara gudanar da...
Tsohon shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPCL Mele Kyari, ya musanta da rahotonnin da wasu kafafen yada labarai ke yadawa na cewa ya na tsare a...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta ce, ta kama wasu abubuwan fashewa a kan hanyar zuwa jihar Zamfara da aka yi niyyar...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yi martani kan zargin da tsohon Sakataren gwamnatinsa jihar Abdullahi Baffa Bichi, da ya yi na cewar ana...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na magance matsalar karancin gidaje da ke addabar al’ummar jihar. Kwamishinan gidaje da ci gaban birane na jihar Kano,...