Shugabannin zartarwa na jam’iyyar NNPP a mazabar Gargari, da ke Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa a Kano, sun kori Shugaban Jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Dungurawa,...
An samu katsewar babban layin wutar lantarki na Najeriya, lamarin da ya haddasa daukewar wutar a sassa da dama na Najeriya a yau Litinin, bayan da...
Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta ce, ba ta tare da wasu ‘ya’yanta da ke kiraye-kirayen a sauya sheka zuwa APC. Shugaban jam’iyyar a nan...
Majalisar wakilai ta buƙaci gwamnatin tarayya da ta jingine shirinta na fara aiwatar da sabuwar dokar haraji mai cike da ce-ce-ku-ce da ruɗani, har sai an...
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, kuma Sanata mai wakiltar Sokoto ta Kudu, Aminu Waziri Tambuwal, ya jajanta wa al’ummar gundumar Jabo, bayan harin da rundunar sojin Najeriya...
Dakarun rundunar Sojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga tara a wani artabu da aka yi a ƙauyukan Bakaji da Unguwar Garma, a yankin Goron Dutse na...
Sojojin kasar nan sun kashe ‘yan bindiga tara a wani artabu da aka yi a ƙauyukan Bakaji da Unguwar Garma, yankin Goron Dutse na Karamar Hukumar...
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya bar Legas a yau Lahadi zuwa Turai don cigaba da hutunsa na karshen shekara. ta cikin wata sanarwa da mai...
Rundunar Sojin Ƙasar Nan ta yi nasarar ceto wani mutum da aka sace a kan iyakar Kano da Katsina da sanyin safiyar Lahadi, bayan samun sahihan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Zamfara ta tabbatar da dakile wani yunkurin ’yan bindiga da suka yi na tare babbar hanya a jihar. A cikin wata sanarwa...