Jagoran ɗarikar Tijjaniya na duniya Sheikh Muhammadul Mahi Inyass, ya tabbatar wa Sarkin Kano na goma sha hudu a daular fulani, Malam Muhammadu Sanusi na biyu...
Wata hadakar jami’an tsaro na haɗin gwiwa tsaƙanin ƴan sanda sojoji da sauran jami’an tsaro na sa kai, sun samu nasarar ceto mutane 30 wadanda ƴan...
Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa ta fara baiwa jami’anta horo don takaita afkuwar hadurra yayin gudanar da bikin sallah ta bana. Mai magana da yawun...
Tsohon shugaban mulkin soji na kasar nan Janar abdussalami Abubakar mai ritaya ya musanta zargin cewa yana da alaka da wasu kungiyoyin ‘yan bindiga da wasu...
Rahotanni daga birnin Qudus na cewa da safiyar ranar litinin sojojin Isra’ila sun sake kai sumame masallacin Al-Aqsa tare da tarwatsa dubban Palastinawa da ke ibada...
Majalisar dattijai ta zargi wasu hukumomi da sassan gwmanatin tarayya da kin sanya kudade a asusun gwamnati da ya kai jimillar sama da naira tiriliyan biyu....
Majalisar koli ta kasa da ke ba da shawara kan harkokin tattalin arziki, ta shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ba da umarnin cire tallafin...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarun shiyya ta takwas ta rundunar karkashin shirin operation tsare mutane, sun kashe ƴan bindiga guda hamsin da uku yayin...
Kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta ce wasu mambobinta suna bin gwamnatin tarayya bashin albashin watanni goma sha biyar zuwa sha shida. A cewar...
Jami’an soji sun kai sumame unguwar Hotoro filin Lazio da ke nan Kano. Mazauna unguwar sun shaidawa Freedom Radio cewa, sojojin sun dira unguwar ne, yayin...