Connect with us

Labarai

KDC Foundation ta yi taron shan ruwa da fitattun mutane

Published

on

Sponsored

Gidauniyar Khalifa Ɗankadai mai rajin inganta tsarin almajiranci ta ja hankalin jama’a kan bada gudunmuwa wajen zamanantar da tsarin almajirci.

Shugaban gidauniyar Khalifa Ɗankadai ne ya bayyana hakan, yayin taron shan ruwa da fitattun mutanen da muryoyinsu ke da tasiri ga jama’a da gidauniyar ta shirya.

Taron wanda ya samu halartar manyan mutane, ƴan siyasa, sarakuna, da ƴan jarida sai kuma marubuta da manyan jaruman masana’antar Kannywood.

Yayin taron an tattauna batutuwan da suka shafi hanyoyin sake inganta tsarin almajirci domin tafiya daidai da zamani.

Ga wasu daga hotunan taron.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives