Ya zuwa yanzu, akalla mutane dubu dari ne suka tsere daga garin Damasak na jihar Borno zuwa Jamhuriyar Nijar mai makwabtaka da su a Larabar nan, ...
Masu kutse ta kafar internet sun kutsa cikin shafin hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) tare da sace kudin albashin...
Akalla ‘yan bindiga 30 ne suka rasa rayukansu sakamakon kisan da al’ummar kauyen Majifa da ke yankin karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina su ka...
A rahoton farashin kayayyaki da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta saba fitarwa na shekara-shekara, ya ce, a watan jiya na Maris, an samu tashin farashin...
Gwamnatin tarayya ta kara jaddada matsayinta na fitar da ‘yan Najeriya akalla miliyan 100 daga kangin talauci nan da ‘yan shekaru masu zuwa. A cewar...
Jam’iyyar PDP ta kasa ta kammala shirye-shirye don sasanta gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da kuma...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano da haɗin gwiwar hukumar KAROTA sun kama wasu tarin gurɓatattun kayayyakin sarrafa abinci da magunguna a jiya...
Yayin da aka shiga wata mai alfarma na Ramadan masana a fagen yada labarai sun gargadi al’umma kan su kaucewa yaɗa labaran ƙarya na bogi game...
Jam’iyyar PDP a nan Kano ta gayyaci ɗaya daga cikin jagororinta Ambasada Aminu Wali domin ya bayyana a gaban kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar. A wata sanarwa...
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa ta EFCC ta cafke tsohon Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa,...