

Shugaban kamfanin tsara wasanni na ƙasa ya ce za a fara gasar zabga Mari a Najeriya. Masu shirya sabuwar gasar da za a fara a karon...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin zai tashi zuwa birnin Addis Ababa don halartar bikin rantsar da Firaministan Habasha Abiy Ahmed. Wannan na cikin wata...
Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da cewa ta dawo da harkokin sadarwa a Gusau babban birnin jihar a ranar Juma’a 1 ga watan Oktoba. Mai magana...
Tsohon mataimakin sufeto janar na ƙasa Muhammad Hadi Zarewa mai ritaya ya ce a wannan lokacin aikin ƴan sada ya canja ba kamar yadda aka sanshi...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya ce rundunar yan sandan kasar an na da damar daukar sabbin jami’ai guda dubu goma duk shekara domin yaki da ayyukan...
Hotuna daga Buhari Sallau hadimin shugaban kasa akan Radio da Talabijin.
Na amince a riƙa ɗaukan jami’an ƴan sanda dubu 10 duk shekara don yaƙi da matsalar tsaro – Buhari Shugaban kasa muhammadu Buhari ya ce rundunar...
Wata babbar motar dakon kaya ta kamfanin Ɗangote ta take baburin adaidaita sahu tare da bige motar gida. Lamarin ya faru a mahaɗar kwanar kasuwa a...
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya amince da dawo da harkokin sadarwa a Gusau babban birnin jihar daga yau Juma’a. Wannan na cikin wata sanarwa...
Shugabna ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabin murnar cikar Najeriya shekara 61 da samun ƴancin kai a safiyar Juma’a. Ga kaɗan daga cikin jawabin nasa:...