Hukumar tattara haraji ta jihar Kano ta kama wani mutum bisa zarginsa da sayarda lambobin baburan adaidaita sahu da babura mai kafa biyu na bogi. Mai...
Sashen kula da harkokin kasashen waje na Amurka ya ce babu wata kwa-kw-kwarar hujjar jami’an tsaron Najeriya sun kashe masu zanga-zangar ENDSARS a ranar 20 ga...
Gwamnatin tarayya za ta kashe naira miliyan dubu 296 wajen sayan alluran rigakafin corona a shekarar 2021 da kuma 2022. Ministar kudin kasar nan Hajiya Zainab...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kashe mutane takwas tare da jikkata wasu hudu a wasu hare-hare daban-daban a...
Hukumar kula da Shige da fice ta kasa ta gargadi yan Najeriya da su guji yin auren kwangila daga kasashen ketare. Kwanturola Janar na hukumar ta...
Wani jirgin yakin sojin saman Najeriya ya bace sakamakon rikicin Boko Haram da ya addabi jihar Borno kamar yadda hukumomi suka bayyana a safiyar Alhamis. Mai...
Hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci ta jihar Kano, ta sanar da kwato kudade sama da Naira Miliyan 500 a fadin jihar. Shugaban...
Majalisar Dattijai ta kasa ta ce, fadar shugaban kasa bata karbi shawarwarin da suka kamata ba, na soke wasu daga cikin bukatun majalisar na neman shugaban...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa Asiwaju Bola Tinubu, ya ce al’ummar Najeriya sun yiwa kalaman sa gurguwar fahimta kan bukatar samun karin jami’an tsaro. A cewar...
Majalisar koli da ke kula da harkokin addinin musulunci ta kasa (NSCIA) ta caccaki kungiyar kiristoci ta kasa (CAN), sakamakon sukar da ta yiwa nadin sabbin...