Gwamnatin tarayya ta ce yarjejeniyar daukar mataki kan bukatun malaman jami’oi da ta cimma da kungiyar ASUU yana nan ba ta sauya matsayi akai ba. ...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ba da umarnin rufe makarantar sakandiren ‘yan mata ta Mabera sakamakon bullar cutar amai da gudawa. Rahotanni sun ce cutar ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban mulkin soji na kasar nan janar Abdussalami Abubakar mai ritaya yau a fadar Asorok. Mai taimakawa...
Rundunar sojin kasar nan ta fitar da jerin sunayen wadanda suka samu nasarar neman gurbin shiga aikin kananan hafsoshin soji wato (short service) na wannan shekara....
Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum ya ce akwai yarjejeniyar fahimta ta cikin gida tsakanin ‘ya’yan jam’iyyar APC da ke bukatar mulki ya koma kudancin...
Fadar shugaban kasa ta ce babu wani mahaluki a kasar nan da ya isa ya durkusar da gwamnatin shugaba Buhari ko da kuwa waye shi. Babban...
Kamfanin mai na kasa (NNPC) ya ce tsakanin watan Disamban shekarar 2019 zuwa Disamban shekarar 2020, ya sayar da man fetur da kudinsa ya kai naira...
Hukumar kula da al’amuran wutar lantarki ta kasa ta ce babban bankin kasa CBN ya bai wa kamfanonin rarraba wutar lantarki jimillar naira biliyan talatin da...
Shugaban kasar Amurka Mista Joe Biden ya gargadi kasar Korea ta arewa da ta guji tsokanar kasar sa domin kuwa Amurka a shirye ta ke da...
Wasu yan bindiga sun yiwa jami’an vijilante kwanton bauna a kauyen Kotonkoro da ke karamar hukumar Mariga, ta jihar Neja tare da kashe mutum 20. Wata...