Kasar Saudi Arebiya ta ce gobara ta tashi a daya daga cikin matatun manta a jiya alhamis bayan wani hari da aka kai wajen. Ma’aikatar makamashin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce a cikin watanni masu zuwa ne gwamnatin tarayya za ta kaddamar da sabon kamfanin sinadarin amoniya da kuma takin zamani...
Shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) Malam Mele Kyari ya ce a duk wata kamfanin na kashe naira biliyan dari zuwa dari da ashirin wajen biyan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasashen duniya da su tallafawa Najeriya wajen kawo karshen matsalolin tsaro da ayyukan cin hanci da rashawa har ma da...
Gwamnatin jihar Zamfara, ta ce daga yanzu za ta fara sanya ido kan kafofin yada labaran da ke yada rahotannin game da harkokin tsaro a jihar....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bukaci al’umma musamman iyaye da su kara sanya idanu a kan yaran su, da suke kwanan shago ko waje a...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Samaila Shuaibu Dikko ya tabbatar da cewa jami’an ‘yan sanda za su ci gaba da gudanar da ayyukansu cikin gaskiya da...
Majalisar dattijai ta amince da kafa asusun bunkasa ayyukan Noma na kasa da nufin samar da kudi don tallafawa dabarun bunkasa harkokin noma a Najeriya. Wannan...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ya ce, batun bincike ko kalaman da gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi abaya-bayan kan...
Cibiyar da ke nazari kan rayuwar almajirai mai suna 2030 ta zargi gwamnatin Kano kan rashin samar da inganta harkar almajirci a jihar. A cewar cibiyar...