Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci al’ummar kasar nan da su yi fitan dango don karbar allurar riga-kafin cutar covid-19....
Wani bincike da jaridar Daily Trust ta yi ya gano cewa, akalla ‘yan Nigeria mazauna ketare dubu goma sha uku da dari biyu da talatin da...
Hukumar kula da bangaren samar da wutar lantarki ta kasa, ta ce, nan da watanni uku masu zuwa, za a sanyawa gidaje akalla miliyan talatin da...
Wani hari ta sama da ake zaton dakarun Houti ne da ke kasar Yemen suka kai kan wata matatar mai a kasar Saudiya, ya lalata wani...
Fitaccen makarancin Alqur’ani a duniya Sheikh Muhammadu Aliyu Assabuni ya rasu yana da shekaru casa’in da daya (91). Sheikh Sabuni ya rasu ne a yau juma’a,...
Kungiyar Malaman Makarantun Kwalejin Ilimin Kimiyya da Fasaha ASUP, ta yi barazanar tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani. Kungiyar ta ce daga ranar 6 ga...
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammed, ya ce, suna da kwararan hujjoji da suka nuna cewa dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP a zaben...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na ‘Operation Hadarin Daji’ sun yi nasarar dakile ayyukan ‘yan ta’adda, tare da kashe wasu da dama a kauyen Kabasa...
Fitaccen malamain addinin musulunci anan Kano Sheikh Umar Sani Fagge ya bayyana musabakar alkurani mai girma a matsayin abinda ke nesanta al’umma daga duhun jahilci da...
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta ICPC ta bayyana damuwar ta kan rashin samar da ofisoshin shiyya-shiyya da kuma rashin kudaden...