Ƴan sanda sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da shirya zanga-zangar masu baburan adaidaita sahu a Kano. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan...
An yiwa ‘Yan wasan tawagar Adamawa United da mukarraban su fashi da makami a hanyar Benin zuwa Ore, cikin daren Jumma’a. ‘Yan wasan na kan hanyar...
Ƙungiyar Kano Pillars, ta musanta labarin ƙonewar motar ƴan wasanta a ranar Jumma’a. Mai magana da yawun ƙungiyar Lirwanu Idris Malikawa Garu, ne ya bayyana hakan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da komawar sauran ɗalibai makaranta a ranar Litinin mai zuwa 22 ga watan Fabrairu, 2021. Ɗaliban da za su koma makarantar...
Wasu Mahara dauke da makamai sun sace mata 17 kan hanyarsu ta zuwa gidan biki a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina. Mafi akasarin matan na...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta kaddamar da jami’an da za su rika zuwa har gida suna duba masu fama da cutar corona a kananan hukumomi...
Sabon Kwamishinan ƴan sandan Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko ya kama aiki yau Jumu’a. An haifi Sama’ila Dikko a ranar 27 ga watan Yuli na shekara 1962...
Budurwar mai shekaru 28 mai suna Ebiere Ezikiel ta cakawa saurayinta mai suna Godgift Aboh wuka bayan da ya mareta kan tuhumarsa da ta yi game...
Cibiyar daƙile yaɗuwar cutuka ta ƙasa NCDC ta ce, akwai yiwuwar ɓarkewar annobar Ebola a ƙasar nan. Hakan na cikin wata sanarwa da NCDC ta fitar...
Fitaccen malamin addinin Islaman nan Dr. Ahmad Mahmud Gumi ya ce nan ba da daɗewa ba za a sako ɗaliban makarantar Kagara da ƴan bindiga suka...