‘Yan bindigar da suka sace yara 7 ciki har da wani maigadi a gidan marayu na ƙauyen Naharati dake Abuja, sun nemi a biyasu naira miliyan...
Hukumar samar da katin dankasa wato NIMC, a jihar Kano ta kama wasu mutane dake mata sojin gona. A shafinta na tiwita hukumar ta ce, mutanen...
Gwamnatin tarayya za ta sayi alurar rigakafin cutar corona da kamfanin harhada magunguna na AstraZeneca ke har-har- hadawa, saboda wadatar wuraren ajiyar da take da su....
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce ko kadan babu wani wa’adi da gwamnatin jihar Ondo ta dai baIwa Fulani makiyaya kan lalle sai sun fice daga dazukan...
Fitaccen dan siyasa kuma Babban Daraktan hukumar samar da gidaje ta kasa ya ce Gwamnatin tarayya zata cigaba da shirya tarukan addu’oi na malamai don yiwa...
Wani malami a Tsangayar nazarin harkokin tarihi da al’amuran kasa da kasa na Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano Malam Kabiru Ibrahim Danguguwa, ya...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da cewa wani harin ‘yan bindiga a kananan hukumomin Chikun da Giwa da kuma Igabi, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 4...
Gwamnan Jihar Zamfara Bello ya tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun kashe mutane 15 sannan kuma suka sace mutane 11 a Jihar. Bello Matawalle ya tabbatar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci mashawarcinsa kan harkokin tsaron Manjo Janar Babagana Munguno da gaggauta tsara yadda za a kawo karshen haren-haren ‘yn bindiga a...
Tun a ranar 13 ga watan Janairun da muke ciki ne hukumar shirya jarrabawa ta ƙasa NECO ta sanar da sakin sakamakon ɗalibai. Yanzu kusan kwanaki...