A yau Litinin ne za a fara horas da jami’an sabuwar rundunar ƴan sanda ta SWAT da zata maye gurbin rundunar SARS da aka soke. Rundunar...
Gamayyar malaman addinin musulunci sun zaɓi Malam Ibrahim Khalil a matsayin shugaban majalisar malamai shiyyar Arewa maso yamma. Zaɓen na sa ya biyo bayan taron da...
Gamayyar kungiyoyin kishin alummar Arewacin Najeriya CNG, ta gabatarwa rundunar ‘yan sandan Kano takardar bukatar samar da ingantaccen tsaro. Ta cikin takardar mai dauke da sa...
Masu kwashe shara sun tsunduma ya jin aiki a jihar Kaduna sakamakon rashin biyansu haƙƙoƙinsu da kamfanin lura da kwashe shara a jihar ya yi. Hannatu...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da babban kwamitin da zai rika kula da harkokin Burtalai a nan Kano. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce dakarun Operation wutar tabki na rundunar sojin kasar nan sun kashe ‘yan boko haram da ‘yan kungiyar ISWAP da dama...
Wasu da ake zargin batagari ne sun yi kutse a website mallakin hukumar zabe ta kasa INEC da kuma hukumar yaki da cin hanci da rashawa...
Jami’an tsaro sun gayyaci matasan huɗu cikin jagororin da suka shirya zanga-zanga a Kano. Jagoran masu zanga-zangar a Kano Sharu Ashir Nastura ya shaida wa Freedom...
Babban Bankin Kasa (CBN) ya ce ya zuba jarin Naira biliyan120 a harkokin masaku da masana’antun jima da sarrafa auduga. Mataimakin gwamnan bankin na CBN, Mista...
Gwamnatin tarayya ta ce gwamnatocin jihohin kasar nan ba zasu iya sarrafa ma’adinan da ke shimfide a jihohin su ba. Ministan ma’adanai da bunkasa Tama da...