Rundunar ‘yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da cewa masu garkuwa da mutane sun sace wani malamin makaranta a karamar hukumar Auyo ta jihar. Malamin...
Kwamitin kar-ta-kwana na fadar shugaban kasa da ke yaki da cutar corona a kasar nan, ya ce Najeriya ba za ta iya daukar nauyin yi wa...
Daga Safara’u Tijjani Adam Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta ce babban kalubalen da take fuskanta a nan Kano bai wuce...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta kama wasu matasa 31 waɗanda ake zargi da ƙwacen waya. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴan sandan jihar...
Ana zargin wata mata da yanka ƴaƴanta biyu a unguwar Sagagi layin ƴan rariya, dake ƙaramar hukumar Birni da Kewaye a nan Kano. Rahotanni sun ce...
A rana irin ta yau ce a alif da dari takwas da tamanin da daya, aka nada Umaru Bin Ali a matsayin sarkin musulmi. An haifi...
Hukumar kula da ayyukan majalisun dokokin tarayya ta amince da nadin Mr Ojo Olatunde a matsayin cikakken akawun majalisar dokokin tarayya. Hakan na kunshe ne cikin...
Gwamnatin tarayya ta ce bunkasar tattalin arzikin kasar nan shi ne dalilin da ya sanya ta ke kokarin shimfida layin dogo daga Kano zuwa Maradi a...
Masanin halayyar dan Adam dake jami’ar Bayero a nan Kano, ya bayyana rashin zaman lafiya da cewa daya ne daga cikin Abubuwan da ke hana tattalin...
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce, za a kammala aikin titin jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan wanda zai ci $ 1.6bn a watan Disambar bana...