Ministan ilimin na Najeriya Dakta Tunji Alausa, ya bayyana cewa, hana satar amsa ne ya janyo faduwar dalibai a jarawabar shiga manyan makarantun gaba da sakandire...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta hana masu manyan motocin dakon kayan abinci tsayawa akan titin kasuwar Dawanau biyo saboda yadda suke haddasa cunkoso tare...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce, za ta tabbatar da cewa, ta mayar da dukkan asibitocin faɗin jihar zuwa yin aiki na tsawon sa’o’i 24. Kwamishina lafiya...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan Dare da takwaransa na Benue Hyacinth Alia, sun ce ba za su amsa gayyatar da Kwamitin karɓar ƙorafe-ƙorafe na Majalisar Wakilai...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta kama wani matashi mai shekaru 26 da take zarginsa da hallaka mahaifinsa ta hanyar sassarashi da makami. Jami’in hulda da...
Hukumar kula da harkokin yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama hade da tsawa a sassa daban-daban na kasar daga...
Hukumar kula da gidajen gyran hali da tarbiya ta Najeriya shiyyar Kano, ta musanta wani rahoto da ya bayyana cewa ana yin lalata da matasan da...
Kwamitin yaki da miyagun kwayoyi da kwacen waya na Kano, ya kona jabun kwayoyi da kudin su ya kai Naira biliyan biyu da rabi. Shugaban kwamitin...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya NAHCON, ta ce, a yau Litinin ne tawagarta ta musamman za ta isa kasar Saudiyya domin fara gudanar da...
Tsohon shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPCL Mele Kyari, ya musanta da rahotonnin da wasu kafafen yada labarai ke yadawa na cewa ya na tsare a...