Gwamnatin tarayya ta ce shirye-shirye sun yi nisa na samar da wutar lantarki a karkara wanda gidaje a kalla miliyan biyar za su amfana da kudin...
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kudancin Afrika (NUSA) ta ce a kalla ‘yan kasar nan goma sha daya ne suka rasu a Afrika ta kudu sakamakon cutar...
‘Yan kungiyar sa kai da aka fi sani da Vigilantee sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga biyu a kauyen ‘Yantara dake karamar hukumar Danmusa a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ranar 1 ga watan Nuwamban kowacce shekara a matsayin ranar Matasa. Ministan wasanni Sunday Dare ne ya bayyana hakan...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya sauka a kasar Ghana a yau don ganawa da takwaran sa, a wani mataki na warware rashin fahimta tsakanin ‘yan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar zartar ta kasa ta kafar Internet karo na 14, a babban birnin tarayya Abuja. An dai fara taron...
Gwamnatin tarayya ta amince da kara sabon farashin litar man fetir zuwa Naira 151 da kwabo 56 a yau. Kamfani sayar da man fetir dake karkashin...
Jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right sun ceto wata yarinya da ake zargin an ƙulle...
Rundunar sojin kasar nan ta mika mata da kananan yara 778 da aka kamo yayin harin da aka kaiwa wata kungiyar ‘yan ta’adda a jihar Nasarawa....
An rantsar da shugaban bankin raya kasashen Afrika Akinwunmi Adesina don shugabantar bankin na tsawon shekaru biyar. An dai sake zaben Akinwumi Adesina a makon da...