Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gobara ta yi sanadiyar mutuwar majinyata 80 a asibitin masu fama da cutar corona

Published

on

Akalla mutane 80 ne suka rasa rayuansu yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gobarar da ta tashi a wani asibitin masu fama da cutar covid-19 a kasar Iraki.

 

Rahotanni sun ce da dama daga cikin wadanda suka mutun suna karbar magani ne a asibitin na Ibn al-Khatib da ke gabashin birin Bagadaza

Jama’ar kasar dai sun yi ta allawadai da hukumomin kasar wadanda suka zarge su da sakaci lamarin da ya sanya firamoinistan kasar ta Iraki Mustafa al-Kadhemi ya dakatar da ministan lafiyar kasar Hassan al-Tamimi, wanda yak e samun goyon bayan fitaccen malamin Shi’ar nan Moqtada Al-Sadr

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!