

Dakarun Operation Hadin Kai sun kubutar da ‘yan mata 12 da ƴan ta’addan ISWAP suka yi garkuwa da su a yankin Mussa, cikin ƙaramar hukumar Askira/Uba...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya miƙa wa majalisar dattawa sunayen mutum 32 da yake son turawa a matsayin jakadun ƙasar zuwa ƙasashen waje. Wata sanarwa da...
‘Yan Bindiga sun hallaka wata mata tare da yin garkuwa da mutane uku a kauyen ‘Yan kamaye dake karamar hukumar Tsanyawa a daren jiya Asabar. Jaridar...
Tsohon shugaban Nijeriya Olusegun Obasanjo ya ce ’yan Nijeriya na da cikakken ’yancin neman taimakon kasashen waje idan gwamnatin Nijeriya ta gaza kare rayukansu. Obasanjo...
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Barau I. Jibrin, ya shawarci gwamnatin Kano ta daina sanya siyasa a cikin batun tsaron jihar. Kwamishinan yaɗa labarai...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta yi kira da a gaggauta gudanar da bincike tare da kama tsohon Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje bisa wasu kalamai da...
Dubunnan daruruwan mutane daga sassan Najeriya har ma da na kasashen ketare ne suka halarci taron jana’izar Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi da yammacin yau Juma’a...
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sha alwashin gudanar da aikin Hajji badi cikin kyakkyawar tsari da kwanciyar hankali ga Alhazai kasar nan. Shugaban hukumar Farfesa...
Al’umma daga sassa daban-daban na Najeriya da ma kasashen ketare, na ci gaba da isa garin Bauchi domin halartar jana’izar Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi. A...
Kungiyar SERAP mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam da tabbatar da adalci a shugabanci a ayyukan gwamnati, ta bukaci Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ya...