Allah ya yi wa tsohon shugaban Majalisar Wakila ta Nijeriya Ghali Umar Na’Abba rasuwa ya na da shekaru Siitin da Biyar a duniya. Rahotonni daga iyalan...
Jam’iyyar APC a Kano ta zargi gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, da yunkurin kitsa yadda za’a kwashe kudaden kananan hukumomi sama da biliyan takwas domin...
Gwamnatin jihar Filato ta tabbatar da mutuwar fiye da mutane Saba’in da shida a wani hari da wasu da ba’asan ko su waye ba suka kai...
Kafafen yaɗa labaran Isra’ila da wasu ƙasashen Larabawa sun ce Hamas da ƙungiyar Islamic Jihad sun ki amincewa da wata yarjejeniyar kawo karshen yaƙi a Gaza,...
Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya musanta zarge-zargen satar dukiyar ƙasa da ake yi masa a wani rahoton Mai Bincike na Musamman kan harkokin...
Rundunar ‘yan Sandan jihar Kano, ta sanar da sunayen wasu mutane 72 da ta ke zarginsu da laifin bijirewa shirinta na samar da zaman lafiya ta...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da horas da jami’an tsaro 2,500 a ranar Lahadi 24 ga watan Disamba 2023 da cibiyar tsaro ta...
Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma a Kano CITAD, ta bukaci gwamnatin tarraya da ta kara zaburar da ma’aikatu da hukumomin kasar nan da...
Hukumar kula da hasashen yanayi ta kasa NIMET, ta ce za’a fuskanci hazo mai cike da kura da kuma kwallewar hasken rana daga yau Asabar zuwa...
Babban Darakta, yaɗa labarai na gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya zama zakaran gwajin dafi a shekarar 2023. Taron karramawar wanda ya gudana...