Majalisar Tattalin Arziki ta Nijeriya (NEC) ta amince da bayar da Naira Biliyan 5 ga kowace Jiha a matsayin tallafi don rage radadin cire tallafin...
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya, ta fitar da wata sanarwa da ke gargadin hukumar da ke kula da sufurin jirgin kasa ta Najeriya...
/MIN Shugaban kasar Nijeriya Bola Ahmad Tinubu zai rantsar da sabbin ministoci 45 da majalissar Dattawa ta tanattance a ranar 21 ga watan nan na augusta....
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya raba tallafin abinci da sauran kayan buƙata ga mutune 2,000 a unguwar Feezan a jihar. Gwamnan ya...
Kungiyar likitocin masu neman kwarewa a Najeriya NARD sun dakatar da yajin aikin sai baba-ta-gani da suka fara a ranar 26 ga watan Yulin data gabata....
Ana fargabar mutane da dama sun mutu a babban Masallacin Zariya na Jihar Kaduna da ke ƙofar fada, bayan ruftawar ginin mai tsohon tarihi na Masarautar...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero,ya bayyana mukamin da shugaban kasa bola Ahmad tunibu ya bawa kayode egbetokun a matsayin mai rikon mukamin sufeton...
Shugabannin kungiyar ECOWAS sun ba da umarnin gaggauta daukar matakin amfani da karfin soji kan gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar. ECOWAS Sun kuma yi kira ga...
Mataimakin shugaban majalisar Dattijai na Nijeriya kuma Sanatan Kano ta Arewa , Sanata Barau Jibrin ya sha alwashin yin adalci tare da taimakawa masu neman ganin...
Manoman Masara 400, ne a jihar Kano suka samu Tallafin kayan Noma da suka haɗa da Taki da iri sai maganin ƙwari da Gidauniyar British American...