Hukumar kula da zirga-zigar jiragen kasa ta kasa tace fasinjojin dake hawa jirgin kasa daga Lagos zuwa Ibadan su kula da yan damafara yayin siyan...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace duba can-canta ne ya sanya shugban kasa sauya sunan Maryam Shetty da ga cikin jerin sunayen Ministocinsa....
Guda daga cikin ‘yan daba da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ke nema ruwa a jallo, Nasiru Abdullahi da aka fi sani da Chile Maidoki, ya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata bada fifiko a bangare kimiyya da fasaha, don tabbatar da cigaba a bangaren. Kwamishina ma’aikatar kimiya da fasaha da...
Sojojin da suka yi juyin Mulki a jamhuriyar Nijar, da Abdrouhaman Tiani ke jagoranta, sun kalubalanci yarjejniyar dake tsakanin kasar da Faransa, da aka rattabawa hannu...
Muƙaddashin shugaban hukumar hana fasa ƙwauri ta kasa, Bashir Adewale, ya isa jihar Katsina domin tabbatar da umurnin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na rufe iyakar...
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunan Dr. Mairiga Mahmud domin maye gurbin Maryam Shetty daga Kano wadda aka tura sunanta a ranar...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da naira biliyan bakwai domin gudanar da wasu manyan ayyuka a fadin jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar, Malam...
Najeriya ta dauki matakin katse layin wutar lantarkin da yake kaiwa kasar Nijar wuta, biyo bayan takunkumin da aka kakaba wa gwamnatin mulkin sojan kasar da...
Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC a Najeriya ya tabbatar da zaɓen Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano, a matsayin sabon shugaban riƙo na jam’iyyar....