Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya ce sauya jam’iyya zuwa Social Democratic Party (SDP) ya samo asali ne daga bukatar kafa wata sabuwar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta gudanar da ayyukan gina manyan tituna guda Uku a cikin kwaryar birni da kewaye. Kwamishinan ayyuka da gidaje...
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya sanar da dakatar da Sarkin Daware, Alhaji Hassan Ja’afaru, ba tare da kayyade lokaci ba bisa zarginsa cin hanci da...
Hukumar Kula da ma’aikatan Shari’a ta jihar Kano ta dakatar da magatakardun Kotu biyu tare da yin jan kunne ga wasu alkalan kotunan shariar Musulunci guda...
Kungiyar kare hakkin Dan-adam ta Amnesty International, ta zargi gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da gaza kare rayukan ‘yan Najeriya. Wsannan zargi dai na zuwa...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce, ta dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane a kan titin Funtua zuwa Gusau a jihar Katsina. Mai magana da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba za ta biya ma’aikatanta albashin watan nan da muke ciki na Afrilu ta hanyar banki ba, maimakon haka za a...
Kungiyar ci gaban unguwar Gangar Ruwa Tudun Tsakuwa da ke yankin Dan Bare a karamar hukumar Kumbotso ta sha alwashin ci gaba da tallafawa musamman ma...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif, ya ce gwaamnatinsa za ta hada kai da kamfanonin da ke samar da filaye da gidaje don saukaka hanyoyin...
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kano, ta fara yi wa maniyyata aikin hajjin bana allurar rigakafi da kuma duba lafiyar su. Shugaban hukumar Alhaji Lamin...