Hukumar Hisbah a Kano tayi bikin fasa wata Giya sama da miliyan biyu, bayan samun sahalewar Kotu, la’akari da haramcin ta’ammali da ita a jihar. Babban...
A safiyar yau Laraba ne Hukumar INEC shiyyar jihar Kano za ta bai wa sabon zababben gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP da...
Hukumar tsaro ta DSS, ta ce, ta samu nasarar kama wasu gawurtattun ‘yan fashi da makami guda shida a garin Gegu Beki da ke kan hanyar...
A duk lokaci irin wannan na Azumin watan Ramadan, mutane kan koka dangane da tsada, ko kuma karancin kayan miya. Sai dai, wasu mutanen na dora...
Jam’iyyar PDP a jihar Kebbi ta ce, kiraye-kirayen ayyana sakamakon zaben gwamnan jihar da jam’iyyar APC ke ba komai ba ne face yin katsa-landan ga hurumin...
Shan azumin watan Ramadan wani Rangwame ne da ubangiji ya yiwa bayinsa da suka riski kansu a cikin wani yanayi na rashin lafiya ko wata lalura...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddda goyon bayansa ga tsarin eNaira da tsarin takaita hada-hadar tsabar kudi a hannun al’umma wadanda babban...
Kungiyar tarayyar turai EU ta baiwa Nigeriya tallafin Naira Miliyan 75 don yaki da cutar sarkewar numfashi wato Diphtheria a turance. Asusun bayar da agajin zai...
Gwamnatin Nigeriya ta bukaci kungiyar kwadago ta kasar NLC da ta janye batun shiga yajin aiki da ta shirya yi a gobe Laraba. Ministan kwadago da...
Shugaban kungiyar kwararun masana a fannin abinci shiyyar Kano, Dakta Auwal Musa Umar, ya ce, akwai nau’in abincin da ke da matukar amfani ga jikin Dan-adam...