

Gwamnan jihar kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga dukkanin waɗanda suka karɓi kuɗin hakkinsu na garatuti da su kasance masu mayar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ɗauki mataki dai-dai da abin da shari’a ta tanadar kan zargin da ake yi wa Malam Lawan Triumph na ɓatanci...
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi kira ga gwamnati da ta gina Gadar sama a shatale-talen Wapa zuwa Faransa Road ta dangana ga junction na Katsina...
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin Kano da ta gyara tare da sake gina masallacin Juma’a na cikin Birni, tare da gyaran hanyoyin...
Gwamnatin tarayya ta ce nan da watanni uku masu zuwa za ta kammala aikin wuta mai amfani da hasken rana a Asibitin koyarwa na Malam Aminu...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa Kwastom ta ce za ta hada kai da yan kasuwa wajen magance bata garin dake shigo da gurbatattun kaya kasar nan....
Hukumar karɓar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Kano, ta ce za ta hukunta duk wani ma’aikaci da ya yi sakaci ko kin...
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamatin mutane 9 da zai binciki yadda gwamnatin Ganduje ta siyar da kasuwar sayar da Nama ta Abbatoir dake rukunin masana’antu...
Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote dake garin Wudil, ta ce nan bada jimawa ba za ta bude sashin koyar da fasahar harhada magunguna da...
Gamayyar kungiyoyin da suka hadar da na Aminu Magashi da kungiyar matasa dake yaki da cutuka masu yaɗuwa da sauran al’amura ta Yosip, sun nuna takaicinsu...