

Sakataren ƙungiyar Izala na ƙasa Malam Kabiru Haruna Gombe ya yi barazanar maka tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗansarauniya a gaban kotu. Kabiru...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa ta cafke mutane 60 cikin kwanaki biyu da laifin tu’ammali da kwayoyin maye. Hukumar reshen jihar Kano...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya naɗa Malam Muhd Bala Sa’idu a matsayin sabon mai unguwar Goron dutse. Sarkin ya naɗa shi ne...
A wani mataki na magance matsalolin da muhalli ke fuskanta, gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da dashen bishiya miliyan ɗaya a faɗin jihar. Kwamishinan muhalli Dakta...
Ƙungiyar masu lalurar Laka a Kano ta koka kan yadda jama’a ke mayar da su saniyar ware ko kuma suke kallonsu a matsayin mabarata. Shugaban kungiyar...
Wani ɗan sanda ya harbe abokin aikinsa a caji ofis na garin Warawa da ke Kano. Al’amarin ya faru ne a ranar Talata da dare, inda...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, ta ce samar da makarantun koyar da kiwon lafiya a ƙananan hukumomin da ke wajen birni, zai taimakawa mazauna karkara damar...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU reshen jami’ar Bayero a Kano, ta nuna rashin jin dadinta da yadda wasu jami’an tsaron na DSS suka ci zarafin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta sayo motoci masu daukar mutum 56 guda ɗari domin rage cinkoson ababen hawa. Kwamishinan harkokin Sufuri Mahmud Muhammad Santsi...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, ta gano ma’aikatan bogi sama da 45 da suke aiki a hukumar. Shugaban hukumar...