Jam’iyyar PDP reshen mazabar Hotoro ta kudu ta dakatar da tsohon ministan kasashen wajen kasar nan Ambasada Aminu Wali daga jam’iyyar na tsawon watanni shida. A...
Gwamnan jihar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce ya gamsu da bin tsarin mulkin kasa kan bawa bangaren shari’ar damar cin gashin kanta. Ganduje ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bada umarnin haramta al’adar nan ta tashe da aka saba yi a duk lokacin azumin Ramadan a fadin jihar Kano....
Da safiyar Talatar nan ne wata gobara ta tashi a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da ke nan Kano. Gobarar wadda ta...
Jam’iyyar PDP ta ƙasa ta yi watsi da wani labari da ake yaɗawa, na cewa ta kori tsohon Gwamnan Kano Rabi’u Kwankwaso daga jam’iyyar. Hakan na...
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso tana mai zargin sa da hannu a rikicin da ya faru a yayin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, tun bayan fara azumin watan Ramadan, a duk rana tana ciyar da mutane dubu 75 da abincin buda baki a kananan...
An haifi Malam Aminu Kano a ranar 9 ga watan Augusta 1920 a unguwar Sudawa da ke yankin karamar hukumar Gwale a birnin Kano. Malam...
A ci gaba da kawo muku yadda farashin kayayyaki ya ke a lokacin azumi a wasu daga cikin kasuwanni da ke birnin Kano, a yau wakiliyar...
Gwamnan Kano Dakta Anbdullahi Umar Ganduje, ya ƙaddamar da kyaftin ɗin tawagar Super Eagles ta Najeriya, Ahmad Musa a matsayin sabon ɗan wasan tawagar Kano Pillars....