Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC reshen jihar Kano ta cimma matsaya tsakanin ƙungiyoyin masu adaidaita sahu da hukumar KAROTA. An cimma matsayar cewa, masu adaidaita za...
Daga: Zainab Aminu Bakori Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kammala shirin yaki da matan da ke baro gidajen su suna kwanan a karkashin gada da...
Rahotonni daga hukumar KAROTA na cewa ana gab da samun daidaito tsakanin hukumar da masu baburan adaidaita sahu. Hakan dai ya biyo bayan shiga tsakani da...
Sana’ar babur mai ƙafa biyu ta dawo jihar Kano gadan-gadan a wannan lokaci da ake tsaka da yajin aikin matuƙa baburan adaidaita. Tun bayan da masu...
Jami’an tsaron suntirin Bijilante na jihar Kano, sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da yin garkuwa da mutane a karamar hukumar Sumaila. Shugagaban ‘yan...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi kira ga al’ummar jihar musamman matasa da su guji tayar da zaune tsaye. Babban Kwamandan hukumar Malam Haruna Ibn...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin haske kan shirin ta na kawo motocin sufuri da za su maye gurbin matuƙa baburan adaidaita sahu. A zantawar sa...
Dambarwar tsakanin hukumar KAROTA da kuma masu baburan adaidaita sahu ba sabon abu bane, hassalima dama an saba karan batta a tsakaninsu. Wane haraji KAROTA ta...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC reshen jihar Kano ta bukaci masu baburan adaidai ta sahu da su kwantar da hankalin su, domin kuwa kungiyar za ta...
Hukumar Karota tace matukar gwamnati bata soke ci gaba da sana’ar tuka adaidaita sahu ba to kuwa ya Zama wajibi ta sauya tsarinsu. Wanna dai ya...