A safiyar yau alhamis ne mazauna yankin ƴankusa sabuwar jidda a karamar hukumar Kumbotso da ke Kano, suka samu gawar wata Mata cikin wani gini da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci kwamishinan ƴan sanda da ya janye dokar hana zirga-zirga ta awanni 24 da aka sanya. Gwamnan ya...
Kotun sauraron zaɓen gwamna jihar Kano, ta bayyana Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓe. Za mu kawo cika makon...
Jami’an ƴan sanda sun far wa ’yan jaridar kafofin yada labaran Daily Trust da takwaransa na BBC a yayin da suka ke daukar rahoto a kotun...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta gargaɗi mutanen da ba su da alaƙa da shari’ar zaɓen Gwamnan Kano da kotun karɓar ƙorafin zaɓen Gwamna za ta...
Daya daga cikin mai rike da sarautar gargajiya a Jihar Kano ya bayyana cewa Samar da kungiyar da zata rinka wanzar da zaman lafiya a unguwanni...
Mambobin majalisar dokokin jiha Kano su 40 za su yi karo-karon kuɗi cikin albashinsu domin bai wa matashin nan mai sana’ar Tuƙa babur ɗin Adaidaita Sahu...
Gwamnatin jihar Kano, ta nesanta kanta da kalaman Kwamishinan ƙasa na jihar da kuma mai bai wa gwamna Abba Kabir Yusuf, shawara fannin al’amuran matasa Yusuf...
Kwamatin amintattuna na gamayyar kungiyoyin kishin al’umma a nan jihar Kano Civil Society Forum, ya ce zai yi duk mai yuwuwa wajen ganin an ci gaba...
Ma’aikatar harkokin mata da kananan yara da matasa da kuma kula da al’amuran mutane masu bukata ta musamman ta jihar Kano, ta bukaci gwamnatin Injiniya Abba...