Connect with us

Labarai

Rundunar Yan sandan Kano ta kama masu aikata laifuka 78 a watan Afrilu

Published

on

Rundunar Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama masu aikata laifuka 78 daga ranar 23 ga watan Afrilun da ya gabata  zuwa yau 9 ga watan Mayun da muke ciki.

Kwamishinan yan sandan jihar CP Ibrahim Adamu Bakori ne ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai.

Ya kuma ce sun samu nasarar kama wani shahararran mai fataucin miyagin kwayoyi dake Unguwar Tudun Yola wato Sulaiman Danwawu da kuma wani shararran mai fashi da makami mai suna Mansur Sani dan karamar hukumar Rogo.

Kwamishinan yan sandan CP Ibrahim Adamu Bakori ya ce an samu raguwar aikata kwacen waya da wasu daga cikin mugan laifuka na fatan Daba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!