Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya aike wa majalisar dokoki ta jihar sunayen wasu mutane biyu domin tantance wa gabanin a nada su a...
Gwmanatin jihar Kano ta ce zuwa yanzu mutum 187 ne suka rage cikin masu jiyyar cutar Corona a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a...
Mai marataba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumomin asibitin kashi na Dala da su samar da wani sashi wanda zai rika tallafawa marasa...
Kungiyar masu sayar da magunguna a nan Kano ta ce, hukumomin dake yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Kano, na fuskantar karancin ma’aikata da kuma...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce an samu afkuwar wani hatsari a dai-dai gadar sama ta Aminu Dantata dake titin Murtala Muhammad a nan...
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa, IPMAN, shiyyar jihar Kano, ta ce bata da shirin tafiya yajin aiki saboda karin kudin man fetur da gwamnatin tarayya...
Wannan dai shi ne zama na biyu tun bayan dawo daga zaman gida ko dokar kulle tun lokacin da aka samu bullar cutar Corona a jihar...
Gwamnatin Kano ta ce za ta dauki tsatstsauran mataki ga makarantun da suka bude, yayinda ake rade-radin bude makarantu a jihar. Idan za a iya tunawa...
Yayinda gwamnatin Kano ta kaddamar da kwamitin bibiyar matsalar sace-sacen ‘yara a Kano, kungiyar iyayen yaran nan da aka sace ta ce har yanzu gwamnatin Kano...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano , wato ‘Kano state Agro Pastoral Development Project (KSADP)’, da Bankin Musulunci ke daukar nauyi , ya...