

Ƙungiyar ƴan jarida ta kasa reshen jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da kare mutuncin ƴan jarida a kowanne mataki, baya ga ƙarfafa musu...
An gudanar da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kungiyar al’ummar Hausawan duniya (AHAD) ƙarƙashin shugabancin Dakta Abdulkadir Labaran Koguna, ta shirya a Ƙofar tsohuwar Fadar...
Wani datijjo mai shekarun 51 ya rasa ran sa ta dalilin fadawa rijiya a kokarin da ya yi wajen ceto Tinkiya sa a garin Sha’isakawa a...
Majalisar masarautar Kano ta dakatar da mai unguwar Sabon gari dake karamar hukumar Fagge Alhaji Ya’u Mohammad saboda zargin yana da hannu wajen saida wani yaro...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da daukan alarammomi sittin da za su koyar a makarantu goma sha biyar da gwamnatin ta samar don koyar da almajirai...
Sarkin Hausawan Afrika kuma Sardaunan Jihar Agadaz Dakta Abdulkadir Labaran Koguna, ya bukaci dalibai da su mayar da hankali wajen koyo tare da sarrafa harshen hausa....
Sarkin Karaye Alhaji Dr, Ibrahim Abubakar na II ya bayyana goyan bayan shi kan hukuncin yin dandaka ga duk wanda aka kama da laifin yin fyade....
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tace ba zata lamunci yadda masu yabon fiyayyen halitta Annabi Muhammad (s.a.w) ke wuce gona da iri ba musamman a...
Ministan Noma na ƙasa Alhaji Sabo Muhammad Nanono ya ƙalubalanci gwamnatocin jihohi da ƙananan hukumomi kan matsalar tsaro a Najeriya. A wata zantawa da ministan yayi...