Sarkin Alkalman Kano Alhaji Ilyasu Labaran Daneji, ya shawarci mawadatan jihar Kano da su kara kaimi wajen tallafawa masu karamin karfi duba da cewa gwamnati ta...
Majalisar dokokin Jihar kano ta ce, ta sahalewa gwamnatin Jihar karbo bashin billiyan Hamsin ne la’akari da rashin kudi da jihar take fama da shi, kuma...
Wani malamin addinin musulunci dake nan Kano, Malam Usman Bello Torob, ya ce abu ne mai muhimmanci mata su maida hankali wajen kintsa kansu, don dai-dai-ta...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Alhaji Muhammad Sani Muhammad a matsayin mai bashi shawara na musamman kan harkokin siyasa. A ranar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan bada jimawa da zarar wucewar annobar Covid-19 za ta shirya wata gagarumar Mukabala a tsakanin bangarorin addini dake jihar, domin...
Jami’an hukumar ajiya da gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano, sun ki amincewa su karbi masu laifi da kotu ta tura musu a yau Laraba....
Wani magidanci a unguwar Gwammaja dake nan Kano ya rasu, bayan ya killace kansa a gidan sa dake unguwar. Magidanci da har izuwa yanzu ba a...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, sakamakon gwajin da ta yiwa mutune arba’in da shida na cutar Covid-19 ya tabbatar ba sa dauke da cuta...
Babban Limamin Masallacin jumma’a na Alfurkan Sheikh Dr Bashir Aliyu Umar , yace Killace kai da kauracewa al’umma, da karbar shawarwari na ma’aikatan lafiya da hukumomi...
Gwamnatin jihar Kano ta karawa ma’aikatan jihar hutun sati 2 a wani bangare na ci gaba da tsaurara matakan hana annobar Covid-19 shigowa jihar Kano. Bayanin...