Gwamnatin jihar Kano, ta gina babbar cibiyar sadarwa a shalkwatar rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano da ke unguwar Bompai. Rahotanni sun rawaito cewa, daraktan yada...
Shugaban majalisar dokoki ta Kano Abdul’aziz Garba Gafasa ya dage cigaba da zaman majalisa zuwa gobe Talata don fara tantance kunshin sunayen da gwamnan jihar Kano...
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya ya bada tallafin naira miliyan 105 domin tallafawa makarantun Ismaliyoyi da ke kananan hukumomi 44 a fadin jihar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da shirin inganta makarantun Islamiyya da na Alqur’ani a nan Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya ce shirin na...
A jiye Alhamis ne Dagacin garin Kantama dake karamar hukumar Minjibir Alhaji Shehu Galadima yayi murabus daga kujerar sa, bayan da ya shafe shekaru Sittin da...
Shugaban rundunar Sojojin sama ta kasa Air Vice Marshall, Abubakar Saddique , ya ce rundunar zata cigaba da bada kariya ga dukkanin filayen jiragen sama da...
Gwamnatin Kano ta baiwa kowanne guda daga cikin yaran da aka ceto su bayan da aka sace su a kai su jihar Anambara a baya-bayan nan...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya gana da Sarki Salman Bin Abdul’aziz na Saudi Arabia jiya a birnin Riyadh, inda kasashen biyu suka amince da kulla yarjejeniyar hakowa...
Yanzu haka watanni biyar kenan da rantsar da wasu gwamnoni da kuma shugaban kasa Muhammadu Buhari, amma kawo yanzu akwai wasu gwamnoni da basu nada kwamishinoni...
A yammacin yau Laraba ne dai wani kwamiti da gwamnatin jihar Kano ta kafa da zai tsaftace makarantun gyaran tarbiyya wato na ‘yan mari ya kai...