A shekarun baya ne hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai samame a Kwanar Gafan dake kasuwar ‘yan Timatiri a nan Kano. A yayin samamen dai...
Yau Laraba Kotun Koli ta fara sauraron daukaka karar da Atiku Abubakar ya shigar a gabanta, yayin da yake kalubalantar nasarar da Shugaba Muhammadu Buhari ya...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, ta bayyyana cewa, maganganun da wasu mutane ke yadawa na cewa sai matsaloli sun faru an kai kara kotu...
Wani Jami’in hukumar karota ya gamu da ajalinsa lokacin da yake kokarin kama wani mai karamar mota da ake zargin ya saba dokar titi a yankin...
Wani al’amari da ke faruwa a yanzu bai wuce dauke-dauken hotuna da wasu mutane ke yi lokacin da wani iftila’i ya faru ba, musamman hatsari ko...
Kamfanin Mudassir and brothers da ke nan Kano, ya ce zai samar da wata masaka a wani yunkuri na samarwa matasan jihar Kano aikin yi. Shugaban...
Runduna ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta kame wasu ‘yan sintiri da ake kira da Vigilante da ke unguwar Ja’en a yankin Sharada wadanda...
Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Adullahi Haruna Kiyawa ya shedawa Freedom Radio cewa, sojoji uku na hannun su sakamakon wata hatsaniya da ta...
A jiya ne sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya sanar da cewa ya rushe majalisar masarautar sa saboda wasu dalilai. Sarkin ya jaddada aniyarsa ta fadada...
An shiryawa wata Akuya mai suna Abida mai shekara daya a duniya kasaitaccen bikin suna don taya ta murnar haihuwar da Namiji a jihar Kano. Mai...