Wasu jami’an hukumar kula da zurga-zurgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, sun jikkata wasu matasa a nan Kano bayan da suka yi musu duka da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wasu mutane biyu a nan Kano masu suna Garba Iliyasu da Umar Iliyasu da ke gudanar...
Jam’iyyar APC da gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, sun kammala gabatar da shaidun su gaban kotun sauraran korafin zaben gwamnan jihar ta Kano a...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta lashi takobin hada kai da jagororin addinai don samar d wani dadalin...
Wani malami a sashen nazarin zamantakewar dan adam a Jami’ar Bayero da ke nan Kano Farfesa Dr Sani Malumfashi ya bayyana rashin shugabanci nagari a kasar...
Cibiyar nazari kan harkokin tsaro mai zaman kanta da ke cibiyar horas da matasa ta Sani Abacha a nan Kano, ta ce za ta bullo da...
Babban bankin kasa (CBN), ya ce kiwon kaji shine harka da ya fi ba da gudunmawa ga tattalin arzikin kasar nan a bangaren noma da kiwo....
Da misalin karfe biyar da rabi na yammacin jiya lahadi ne wasu motoci 2 kirar Golp da kuma motar safa suka hadu gaba-da gaba, kafin a...
Wani masanin tattalin arziki a nan jihar Kano, ya ce, sanya hannu kan yarjejeniyar gudanar da kasuwanci ba tare da shinge ba tsakanin kasashen Africa, lamari...
Wani fitaccen masanin tattalin arziki da muhalli a Jami’ar Bayero da ke nan Kano ya yi kira ga al’umma da su mai da hankali wajen tsaftacce...