Aikin titin zai hadar da hanyar Kano zuwa Daura, zuwa Kongollam. Wannan aiki za’a yishine duba da rashin girman haryar, tare da dakile hadduran da ake...
Babbar kotun daukaka kara a jihar Kano, ta umarci kwamishinan ‘yan sandan da ya gudabar bincika tare da kama shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Alhaji...
Al’umma na cewa, duk da kara wa’adin kwanaki 10 ga babban bankin kasa ya yi na daina amfani da tsoffin takardun kudi, har yanzu al’umma na...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a Jihar Kano ta bankado wasu maboyar man fetur guda uku adaidai lokacin da ake ci gaba da fuskantar karancinsa a...
Har yanzu yan kasuwa na ci gaba da nuna fargaba kan yadda harkokin kasuwancinsu ya durkushe a yan kwanakin a Jihar Kano, sakamakon rashin kudi a...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da kama wasu matasa biyu da suka sace wasu kananan yara biyu a karamar hukumar Ungogo tare da...
Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce,’ auren da matar nan ta daura da saurayin ‘yarta bai saba shari’ar musulunci. Mataimakin babban kwamandan hukumar Hisba Hussain...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Nigeriya EFCC, ta ce an samu tsaiko kan cigaba da shari’ar dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya Abdulsalam...
Ma’aikatar lafiya a jihar Kano ta ce zuwa yanzu ta samu nasarar dakile bazuwar cutar nan mai saurin halaka mutane ta Mashako wato Diphtheria a jihar,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki a Kano yau Litinin, domin kaddamar da bude wasu ayyuka da gwamnatin Kano da ta tarayya suka aiwatar....