Tsohon Kwamishinan ma’aikatar ayyuka Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan sarauniya ya ce har yanzu Alhaji Ahmadu Haruna Zago ne halastaccen shugaban jam’iyyar APC a Kano. Ɗan sarauniya...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya musanta raɗe-raɗin cewa an kama shi. Muhyi ya ce bai aikata wani laifi ba,...
Ƙungiyar masu fasahar haɗa magunguna ta ƙasa ta ce, duk wani magani da aka haɗa shi, sai an fara gwada shi a kan dabbobi kafin mutane....
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce, shalkwatar Jam’iyyar APC ta ƙasa ta amince da Abdullahi Abbas a matsayin halastaccen shugaban ta a Kano. Gwanduje...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutum biyu da ta ke zargi da yiwa yan bindiga jigilar man fetur. Mai magana da yawun rundunar...
Gwamnatin jihar Kano ta taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W). A wani saƙo da ya aiko wa Freedom Radio, Kwamishinan al’amuran addini na...
Fuskar mataimakin Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ta ɓuya a wasu manyan tarukan jam’iyyar APC na Kano. Yayin da ba a ganshi a taron da...
Jam’iyyar APC ta ƙasa ta goyi bayan Abdullahi Abbas a matsayin shugaban jam’iyyar na jihar Kano. Daraktan yaɗa labaran jam’iyyar na ƙasa, Alhaji Salisu Na’inna Ɗanbatta...
Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC mai mulki a Kano ya kara fadada yayin da shugabanni biyu suka lashe zabe daga bangarorin jam’iyyar biyu. Tuni dai...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta musanta rahoton cewa hukumar yaƙi da rashawa ta EFCC ta tsare tsohon Gwamnan Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso. Wasu rahotanni...