Ya yinda ake fama da Tsadar kayayyakin masarufi a Nijeriya, Masu siyar da kayan abinci a Jihar Kano sun bayyana cewar yanzu magidanta musamman masu...
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci majalisar dokoki da ta amincewa domin ya kafa cibiyar yaki da cututtuka masu yaɗu. Gwamnan ya buƙaci...
Babbar Kotun jihar Kano mai Lamba daya karkashin jagorancin Mai sharia Dije Abdu Aboki, ta yanke wa wasu mambobin kungiyar Sintiri ta Vigilante hukuncin kisa ta...
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan a Kano Sheikh Tijjani Bala Kalarawi ya ce, yin sulhu tsakanin shugabannin manyan jam’iyyun siyasar ƙasar nan alkhairi ne ga alummar...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na zamanantar da dukkanin wuraren ajiye motoci a faɗin jihar domin samun daidaito. Mai baiwa gwamna shawara na musamman kan...
Kwalejin fasaha ta Kano, ta sha alwashin tallafa wa harkar yaƙi da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi, da ayyukan daba a fadin jihar. Shugaban kwalejin Dakta Abubakar Umar...
Kwamishinan ma’aikatar muhalli da sauyin yanayi a jihar Kano Nasiru Sule Garo ya bayyana hukuncin kotun ƙoli a matsayin tabbatuwar shugabanci na gari a Najeriya. Haka...
Kotun ƙolin ƙasar nan ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan jihar Kano. A zaman Kotun na ranar Juma’a ta nazarin shari’o’in da...
Dagacin Garin Dan Hassan dake yankin karamar hukumar Kura a nan Kano Alhaji Adda’u Sani ya shawarci hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON data...
Al’ummar unguwa uku kauyan al’u dake karamar hukumar tarauni a Kano, sun koka kan rashin hasken wutar lantarki da suka shafe shekaru hudu suna fama da...