Manoma da dama a nan jihar Kano na ci gaba da kokawa kan matsalar da suke fuskanta na rashin gurin aje kayan amfanin gonar su da...
Tawagar rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyaye da kuma ‘yan uwan marigayi Salisu Rabiu da akafi sani da Salisu Player dake...
Kungiyar nan da ke rajin kawo ci gaba akan harkokin noma a Afrika wato SASAKAWA da kuma hadin gwiwar Bankin Muslunchi tace samar da sabbin dabarun...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta fito da wasu tsauraran matakai akan matuƙa baburan daidaita sahu, sakamakon yadda suke karya dokar tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi....
Kotun ɗaukaka ƙara ta sake tabbatarwa da Nasiru Yusuf Gawuna nasarar lashe zaɓen gwamnan Kano. A zaman kotun na yau ta sake tabbatar da hukuncin da...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta shirya tsaf domin fara karanta hukuncin shari’ar gwamnan Kano da kuma bangaren jamiyyar APC. Tun da fari...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sake gurfanar da mutumin nan Husseini Ismaila wanda ake wa lakabi da ‘Maitangaran’ a gaban kotun tarayya da ke...
Kotun daukaka kara ta sanya Ranar juma’a 17 ga watan Nuwamba, 2023 da karfe gome na safe a matsayin rana da lokacin da zata yanke hukunci...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rabon kayan abinci ga jami’an tsaro da suke aiki a jihar. Gwamnatin ta kuma ce, za ta ci gaba da...