

Gwamnatin tarayya, ta ƙaddamar da aikin samar da wutar lantarki ta hanyar amfani da hasken rana watau Solar mai ƙarfin...
Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP ta yi Allah wadai da harin da aka kai wa makarantar Sakandaren yan mata ta gwamnati da ke Maga, a ƙaramar...
Kazalika majalisar ta nemi gwamnati da ta samar da hanyar da ta samu daga kumurya zuwa garin Wudil don bunkasa harkokin noma a yankin. A yayi...
Gwamnatin jihar Jigawa ta Kaddamar da fara aikin Hanya me tsawon Kilo mita 30 da ake sa ran aikin zai lakume kimanin Naira Biliyan 7. Gwamnan...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce adadin waɗanda suka rasu a sanadiyar fashewar tankar man fetur a babban titin Bida zuwa Agaie...
Shalkwatar tsaron Najeriya, ta ce, dakarun Operation Hadin Kai sun kashe fiye da ƴan ta’adda 50 tare da dakile hare-hare a sansanonin sojoji a jihohin Borno...
Majalisar Tattalin Arzikin Kasa Najeriya watau National Economic Council NEC, ta bayyana damuwa kan yadda ake yawan satar ma’adinan kasa irin su Zinare da sauran albarkatun...
Za mu ɗauki mataki kan masu karɓar kuɗaɗe a hannun direbobi ba bisa ƙa’ida ba- Bar. Daderi Gwamnatin jihar Kano, ta sha alwashin bibiyar...
Gwamnatin tarayya ta bayyana alhininta dangane da fashewar wata tankar man fetur a garin Essa da ke karamar hukumar Katcha a jihar Neja, da ta yi...
An fara gudanar da taron Kano Social Influencers Summit na bana wanda cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da ci gaban Al’umma CITAD ke gudanarwa duk shekara karo...