Izuwa yanzu sama da mutane ɗari ne suka rasa rayukansu yayin da sama da dubu biyar suka rasa muhallan su a ambaliyar ruwan da ta auku...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin samar da ayyukan yi ga Matasa a fannin kirkire-kirkire da harkokin kimiyya da fasaha musamman ga mutanan dake da wata...
Rundunar Sojin kasar nan ƙarƙashin Operation Hadin Kai sun hallaka aƙalla ‘yan ta’adda 60 a wani gagarumin farmaki da suka kai wa Boko Haram a garin...
Kotun daukaka kara ta rushe hukuncin da kotun tarayya ta yi kan hana gudanarda zaben kananan hukumomin a jihar Kano Mai shari’a Oyewumi, JCA, ita ce...
Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ayyana yau Laraba, 28 ga watan Mayu da muke ciki a matsayin ranar daya ga...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike wa Majalisar dattawa bukatar neman izinin karɓo bashin kudi kimanin Dalar Amurka biliyan 21 da miliyan 5 daga ƙasashen...
Sojojin a birnin tarayya Abuja sun tabbatar da rahoton samun fashewar wani abu a kusa da barikin soji a birnin na Abuja. Lamarin ya faru...
Dakarun rundunar sojin Najeriya na Operation Fansan Yamma sun hallaka wasu ƴan bindiga 21 a dajin Shawu da ke yankin karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina....
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta ce ta ceto wata tsohuwa mai shekara 80 da aka yi garkuwa da ita daga gidanta da ke ƙaramar hukumar...
Hukumar kula da yan Najeriya mazauna kasashen ketare NiDCON, ta karbi wasu mutane 13 da aka yi safararsu zuwa kasashen Ghana da Mali. Shugabar hukumar...