Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, ya kai ziyara jihar Benue ranar Litinin biyo bayan yadda wasu mahara suka hallaka mutane da dama tare da...
Shugaban kasa Bola Tinubu, zai ziyarci jihar Benue ranar Laraba mai zuwa domin lalubo hanyoyin da za a magance rikicin da ya addabi jihar. Shugaba...
Gwamnatin jihar Jigawa ta rike albashin malaman makarantun Firamare guda 239 sakamakon rashin zuwa aiki da basayi. Shugaban hukumar ilimin bai daya na jihar Farfesa...
Rikici ya barke a wani taron jiga-jigan jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Gabas da aka gudanar a yau Lahadi a jihar Gombe, bayan da mataimakin...
Rundinar yan sandan Kano ta bada Umarnin farauto mata yan Daba a duk inda suke a fadin Jihar nan. Kwamishinan Yan sandan Kano Cp Ibrahim...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawa da wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP, wanda da ake kallon ta a matsayin yunkurin kulla sabon hadin kan...
Hukumar ƙididdiga ta Kasa , NBS ta ce kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da...
Ministan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki, Atiku Bagudu, ya ce gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta aiwatar da sauye-sauye masu karfi da suka sanya tattalin arzikin...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 6 da Litinin 9 ga watan Yunin bana a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan babbar Sallah. Ministan...
Ruwan sama mai ƙarfi wanda ke dauke da iska, sun lalata gidaje da dama a garin Makarfi na Jihar Kaduna, lamarin da ya jefa mazauna yankin...